ha_tn/jhn/19/23.md

817 B

Muhimmin Bayani:

A karshen aya 24 an yi fashi daga ainahin labari a yayin da Yahaya faɗa yadda wannan abu ya ciika nassi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

da kuma alkebbar

sun kuma dauke alkebbarsa." Sojojin sun ajiye alkebbar dabam, ba su raba shi ba. AT: "sun ajiye alkebbar dabam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mu jefa kuri'a a kan ta mu gani ko wanene zai dauke ta

Sojojin za su yi caca da alkebbar kuma wadda ya ci ne zai dauka rigan. AT: "mu yi caca da alkebbar sai wadda ya ci ne zai samu ya ajiye"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin a cika nassi cewa

AT: "Wannan ya cika nassi da ya ce" ko "Wannan ya faru ne domin ya sa nassi ya zama gaskiya"

jefa kuri'a

Hakane sojojin su ka raba kayan Yesu a sakaninsu. AT: "sun yi caca"