ha_tn/jhn/19/21.md

491 B

Sai manyan firistocin yahudawa sukace wa Bilatus

Manyan firistocin sun koma zuwa wurin faɗan Bilatus don su yi zangazanga game da maganganun a alaman. AT: "Manyan firistocin sun koma wurin Bilatus sai ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Abinda na rubuta na rubuta kenan

Bilatus ya na nufin cewa ba zai canza kalmomin a kan alaman ba. AT: "Na riga na rubuto abin da na ke so in rubuta, kuma ba zan canza ta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)