889 B
889 B
Bilatus kuwa ya rubuta wata alama a kan gicciyen
A nan "Bilatus" magana ne na mutumin da ya yi rubutu a kan alaman. A nan "a kan gicciye" ya na nufin gicciyen Yesu. AT: "Bilatus ya kuma umurce wani ya rubuta a alama ya kuma sa shi a kan gicciyen Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
A nan an rubuto: YESU BANAZARE, SARKIN YAHUDAWA
AT: "Sai mutumin ya rubuto kalmomin: Yesu Banazare, sarkin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wurin da aka gicciye Yesu
AT: "wurin da sojojin suka gicciye Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Alamar kuwa an rubuta ta da Yahudanci, da Romanci, da Helenanci
AT: "wadda ya shirya alama ne ya rubuto kalmomin a harshuna uku: Yahudanci, da Romanci, da Helenanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Romanci
Wannan harshe ne na gwamnatin Romawa.