452 B
452 B
wurin da ake kira "Wurin kwakwalluwa"
AT: "zuwa wurin da mutane suke kira "Wurin kwakwalluwa," (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wadda a Yahudanci kuma ana kira "Golgota".
Yahudanci harshen mutanene Isra'ila ne. AT: "wadda ake kira a Yahudanci "Golgota."
mutum biyu tare da shi
Wannan karin magana ne. AT: "sun kuma gicciye shi da waɗansu barayi a kan su gicciyensu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)