1.7 KiB
Da jin haka
A nan " jin haka" na nufin amsar Yesu. AT: "A loƙacin da Bilatus ya ji amsar Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Bilatus yayi kokari a sake shi
"yi kokari" a asali ya nuna cewa Bilatus ya yi kokari " ƙwarai ko kuma "sake" don a saki Yesu. AT: "ya yi kokari ƙwarai don a sake Yesu" ko "ya yi ta kokari don a sake Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
amma sai Yahudawa suka tada murya
A nan "Yahudawa" magana ne da ya na nufin shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu. A cikin ainahin, " tada murya" ya na nuna cewa sun yi ta ihu. AT: "amma shugabanin Yahudawa suka cigaba da yin ihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
kai ba abokin Kaisar
"kana hamayya da Kaisar"
maida kansa sarki
"ya ce shi na sarki"
ya fito da Yesu waje
A nan "shi" na nufin Bilatus kuma magana ne na "Bilatus ya umurce sojojin." AT: " ya umurce sojojin su kawo Yesu waje" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
zauna
Mutane masu daraja kamar Bilatus su ke zaune a loƙacin da su na yin aiki, sai mutane da ba su da daraja sosai su na tsaye.
a kan kujeran shari'a
Wannan kujera ne na musamman da mutum mai daraja kamar Bilatus ya ke zauna akai a lokacin da ya na yin hukunci. Idan harshenku ya na da yadda za a kwatanta wannan abu, za ku iya yin amfani da shi a anan.
a inda ake kira "Dakalin shari'a," amma
Wannan dakalin dutse ne da mutane masu daraja ake yarda su je. AT: "a wurin da mutane sun kira Dakalin shari'a, amma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Yahudanci
Wannan ya na nufin harshen da mutanen Israi'la suke yi.