998 B
Ba zaka yi mani magana ba?
Wannan magan ya bayyana kamar tambaya ne. A nan Bilatus ya bayyana mamakinsa cewa Yesu bai yi amfani da loƙacin don ya kare kansa ba. AT: "Ban iya yarda cewa kana kin magana da ni ba!" ko "Amsa ni!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Baka san ina da iko in sake ka ba, kuma in gicciye ka?
Wannan magana ya bayyana domin karin nanaci. AT: "Ya kamata ka san cewa zan iya sake ka ko kuma in umurce sojoji na su giciye ka!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
iko
A nan "iko" magana ne da ya na nufin iya yin wani abu ko kuma sa abu ya faru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Da ka da iko a kaina sai dai in an baka daga sama
AT: "kun na iya aikata ba da son rai na ba saboda Allah ya sa ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
daga sama
Wannan hanya ne na daraja Allah.
mika ni mini
Wannan jumla anan na nufin mika wa makiya.