452 B
452 B
Yahudawa suka amsa masa
A nan "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu. AT: "Shugabanin Yahudawa suka amsa Bilatus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ya cancanci mutuwa domin ya mai da kansa Ɗan Allah
An hukunta Yesu har ga mutuwa a kan giciye domin ya ce shi ne "Ɗan Allah."
Ɗan Allah
Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)