ha_tn/jhn/19/04.md

414 B

ban same shi da wani laifi ba

Bilatus ya faɗi wannan so biyu domin ya nu na bai yarda cewa Yesu ba shi da laifi ba. Bai so ya hukunta shi. AT: "ban gan dalilin hukunta shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

rawanin ƙaya ... kaya irin na sarauta

Rawanin da kaya irin na sarauta kaya ne da sarakuna ne kadai suke sa. Sojojin su yi wa Yesu sutura haka domin su yi mashi ba'a. Dubi 19: 2.