ha_tn/jhn/18/38.md

560 B

Menene gaskiya?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya nuna yadda Bilatus ya yarda da cewa ba bu wadda ya san gaskiya. AT: "Ba bu wadda zai san menene gaskiya!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba wannan mutum ba, sai dai Barabbas

Wannan karin magana ne. AT: "Ba bu! Kada ku sake wannan mutum! Ku sake Barabbas a maimako" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Barabbas din nan kuwa dan fashi ne

A nan Yahaya ya ba da tushen bayani game da Barabbas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)