ha_tn/jhn/18/36.md

1.1 KiB

Mulkina ba na duniya nan ba ne

A nan "duniya" magana ne na mutane da sun hamayya da Yesu. AT: 1) "Mulki na ba na duniya ba ne" ko kuma 2) "Ba na son umurnin wannan duniya domin in yi mulki kamar sarkinsu" ko kuma "Ba daga wannan duniya ne ina da ikon zaman sarki ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin kada a bashe ni ga Yahudawa

AT: "a kuma hana shugabanin Yahudawa daga kama ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na zo cikin wannan duniya

A nan "duniya" magana ne da na nufin mutanen da suke cikin duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

bada shaida game da gaskiya

A nan "gaskiya" ya na nufin game da Allah. AT: "gaya wa mutane gaskiya game da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wadda ya ke na gaskiya

Wannan karin magana ne da ya na nufin kowane mutum da ya na kaunar gaskiya game da Allah.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

muryata

A nan "murya" magana ne da ya na nufin kalmomin da Yesu ya yi. AT: "abubuwan da na faɗa" ko "ni"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)