325 B
325 B
Ni ba Bayahude bane, ko kuwa?
Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin Bilatus ya iya nanata cikakken rashin son abubuwan al'adun mutanen Yahudawa. AT: "To, hakika ni ba Bayahude ba ne, kuma ban damu da waɗannan zancen ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
jama'arka
"'yan'uwanka Yahudawa"