ha_tn/jhn/18/31.md

634 B

Yahudawa su kace masa

A nan "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu sun kuma kama shi. AT: "Su shugabanin Yahudawan suka ce masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ba mu da ikon zartar da hukuncin kisa akan kowa

Bisa ga dokan Romawa, Yahudawa ba su iya kashe mutum. AT: "Bisa ga dokan Romawa, ba za mu iya kashe mutum ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

don a cika maganar da Yesu yayi

AT: "domin a cika abin da Yesu ya faɗa a farko"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta kwatanta irin mutuwar da zai yi

"bisa ga yadda zai mutu"