ha_tn/jhn/18/28.md

883 B

Daga wurin Kayafa kuma suka kai Yesu

A nan ya na nufin cewa su na kai Yesu gidan Kafaya. AT: "Sai suka tafi da Yesu daga gidan Kayafa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba su shiga faɗar Gwamnan ba, wai don kada su kazantu

Bilatus ba Bayahude ba ne, don haka indan shugabanin Yahudawa sun shiga cikin faɗar sa, za su kazantu. Da wannan ya hana su yin hidimar ketarewa. AT: "su kansu sun tsaya a wajen faɗar Bilatus domin Bilatus ɗan Al'umma ne. Ba su so su zama da kazanta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]])

idan da mutumin nan bai yi mugun abu ba, me zai sa mu yi kararsa a wurin ka

AT: "Wannan mutumin nan ya na aikata mugun abu, shi ya sa mun kawo maka don hukunci"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

yi kararsa

Wannan jumla ya na nufin ba ma makiya.