969 B
kai ma ba cikin almajiransa ka ke ba?
Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin a kara nanatawa. AT: "Kai ma ɗaya daga cikin almajiransa ne!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
ban gan ka tare da shi a lambun ba?
Wannan magana ya bayyana ne kamar tambaya domin karin nanaci. A nan "shi" ya na nufin Yesu. AT: "Na gan ku tare da mutumin da an kama a cikin taron itacen zaitun! ko ba haka?" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
Bitrus ya sake musunta
A nan Ya na nufin cewa Bitrus ya yi musan sanin da kuma zama tare da Yesu. AT: "Bitrus ya kuma musanta cewa ya san Yesu ko ya yi zama tare da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
nan da nan kuwa zakara yayi cara
A nan ana zaton cewa mai karatun zai tuna cewa Yesu ya ce Bitrus zai musanta shi kafin zakara yayi cara. AT: "yadda Yesu ya ce zai faru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)