ha_tn/jhn/18/15.md

392 B

Almajirin nan kuwa sananne ne ga babban firist, sai ya shiga tare da Yesu

AT: "Yanzu babban firist din ya san wannan almajiran don haka ya iya ya shiga tare da Yesu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sai aya almajirin da ya ke sananne ga babban firist

AT: "Sai ɗayan almajirin, wadda babban firist ya sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)