ha_tn/jhn/18/08.md

306 B

Wannan kuwa domin maganar ɗaya faɗa ta cika

A nan "duniya" ya na nufin kalmomin da Yesu ya yi addu'a. AT: "Wannan ya faru domin a cika kalmomin da ya faɗa a loƙacin da ya na yin addu'a wa Ubansa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])