ha_tn/jhn/18/04.md

319 B

Sai Yesu, da ya san duk abinda ke faruwa da shi

"Sai Yesu, wadda ya san komai da ya yi kusa ya faru da shi"

Yesu Banazare

"Yesu, mutumin daga Nazare"

Ni ne

Kalmar "shi" bayani ne a wannan littafi. AT: "Ni ne shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wadda ya bashe shi

"wadda ya ba da shi"