ha_tn/jhn/17/25.md

619 B

Uba mai adalci

A nan "Uba" muhimmin lakabi ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

duniya ba ta san ka ba

"duniya" magana ne na mutanin da ba na Allah ba. AT: "waɗanda ba naka ba ne ba su san yadda ka ke ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na sanar masu da sunanka

Kalmar "suna" ya na nufin Allah. AT: "Na bayyana maku yadda ka ke" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kauna ... kaunar

Wannan irin kauna ya na zuwa daga Allah ne ya na bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba. Irin wannan kauna ya na kula da mutane, ko mai abin da sun yi