320 B
320 B
inda nake
A nan "inda nake" ya na nufin sama. AT: "da ni a sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
domin su dubi ɗaukakata
"domin su gan girma na"
kafin halittar duniya
A nan Yesu ya na nufin lokaci kafin halitta AT: "kafin halitta duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)