ha_tn/jhn/17/18.md

324 B

cikin duniya

A nan cikin "duniya" magana ne da ya na nufin mutane da suke zama a cikin duniya. AT: "ga mutanin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin su ma kansu a kebe su gareka cikin gaskiya

AT: "domin su kebe kansu da gaskiye ma ka"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)