623 B
623 B
duniya
A cikin wannan magana, "duniya" magana ne na mutane da suka yi hamayya da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
tsare su daga mugun nan
Wannan ya na nufin Shaidan. AT: "kiyaye su daga Shaidan, mugun nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
kebe su domin kanka cikin gaskiya
Ana iya sa a bayyane dalilin kebe su. Jumlar "ta gaskiya" anan ya na wakilcin ta wurin koyar da gaskiyan. AT: "Sa su su zama mutanen ka ta wurin koya masu gaskiyan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
maganarka gaskiya ce
"Sakon ka gaskiya ne" ko "Abin da ka faɗa gaskiya ne"