ha_tn/jhn/17/12.md

1.1 KiB

na adanasu acikin sunanka

A nan "suna" magana ne da ya na nufin karfi da kiyayewar Allah. AT: "Na adanasu da kiyayewarka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ko daya kuwa daga cikinsu ba ya bace ba, sai dai dan hallakar nan

"wadda an hallakar a cikin su shi ne ɗan hallaka kadai"

dan hallakar nan

Wannan ya na nufin Yahuza, wadda ya bashe Yesu. AT: "wadda tun da dadewa ka zaba ka hallakar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin Nassi ya cika

AT: "domin a cika annabci game da shi a cikin nassi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin farin cikina ya zama cikakke a zukatansu

AT: "domin ku iya basu babban farin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na ba su maganarka

"Na faɗa masu sakon ka"

duniya ... domin su ba na duniya ba ne ... ni ba na duniya ba ne

A nan "su" duniya" magana ne da ya na nufin mutanen da sun yi hamayya da Allah. AT: "Mutanen da sun yi hamayya da ku sun tsane masubi na domin su ba na waɗanda ba su gaskanta ba ne, kamar yadda ni ba na su ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)