ha_tn/jhn/17/09.md

819 B

Ba na addu'a domin duniya

A nan kalmar "duniya" magana ne da ya na nufin mutanen da sun yi hamayya da Allah. AT: "Ba na addu'a wa waɗanda ba na ka na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cikin duniya

Wannan magana ne da ya na nufin kasancewa a duniya da kuma kasancewa a cikin mutane da suka yi hamayya da Allah. AT: "a cikin mutane da ba na ka ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya Uba mai Tsarki, ka adanasu cikin ... domin su zama daya ... kamar yadda muke daya

Yesu ya roki Uban ya adana waɗanda sun gaskanta da shi domin su iya samin dangantaka da Allah.

ka adanasu cikin sunanka da ka ba ni

A nan kalmar "suna" magana ne na karfi da ikon Allah. AT: "ka adanasu da kyau a cikin karfi da ikonka, wadda ka ba ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)