ha_tn/jhn/17/06.md

556 B

Na bayyana sunanka

A nan "suna" magana ne da ya na nufin Allah. AT: "Na koya masu game da kai da kuma abin da kake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga duniya

A nan "duniya" magana ne da ya na nufin mutanen duniya da sun yi hamayya da Allah. Wannan ya na nufin cewa Allah ya raba masubi ta ruhaniya daga mutanen da basu gaskanta da shi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kiyaye maganarka

Wannan karin magana ne da ya na nufin biyayya. AT: "bi koyarswan ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)