ha_tn/jhn/17/03.md

735 B

Wannan ne rai madawwami ... san ka, Allah makadaici na gaskiya, da ... Yesu Almasihu

Rai madawwami shi ne sanin Allah makadaici na gaskiya, Allah Uba da Allah Ɗa.

aikin da ka ba ni in yi

A nan "aiki" magana ne da ya na nufin hidimar Yesu gaba ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Uba, ka ɗaukaka ni ... da ɗaukaka wadda ni ke da ita tare da kai tun kafin a yi duniya

Yesu ya na da ɗaukaka da Allah "kafin a yi duniya" domin Yesu ne Allah Ɗan. "Uba, ka ba ni ɗaukaka ta wurin kawo ni zuwa gabanka kamar yadda muke kafin mu yi duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Uba

Wannan muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)