ha_tn/jhn/17/01.md

905 B

Mahaɗin Zance:

An cigaba da sashin labarin daga Aya da ta wuce. Yesu ya na ta magana da almajiransa, amma yanzu ya far addu'a ga Allah.

ya tada idanunsa zuwa samai

Wannan karin magana ne da ya na nufin duba sama. AT: "ya dubi sama ga sarari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

samai

Wannan ya na nufin sarari.

Uba ... ka ɗaukaka Ɗanka, domin Ɗan ya ɗaukaka ka

Yesu ya roki Allah Uba don ya girmama shi domin ya iya ba da ɗaukaka wa Allah.

Uba ... Ɗan

Waɗannan muhimmin lakabi ne da su na kwatanta dangantaka sakanin Allah da Yesu.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

sa'a ta zo

A nan kalmar "sa'a" magana ne da ya na nufin loƙaci ne wa Yesu da zai sha wahala ya kuma mutu. AT: "loƙaci ya kai da zan sha wahala in kuma mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukkan 'yan adam

Wannan ya na nufin dukka mutane.