256 B
256 B
kun gaskanta yanzu?
Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya nuna cewa Yesu ya yi mamaki cewa almajiran sa yanzu ne sun shirya su gaskanta da shi. AT: "don haka, yanzu ne kun gaskanta da ni! (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)