ha_tn/jhn/16/26.md

593 B

zaku yi roko a cikin sunana

A nan "suna" magana ne na mutumtaka da ikon Yesu. AT: "za ko roka domin ku nawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Uba da kansa yana kaunarku, domin kun kaunace ni

idan mutum ya na kaunar Yesu, Ɗan, su na kuma kuanar Uban, domin Uban da Ɗan ɗaya ne.

Daga wurin Uban na fito ... zan bar duniya in koma wurin Uba

Bayan mutuwarsa da tashin sa, Yesu zai koma wurin Allah Uba.

Daga wurin Uban na fito ... in koma wurin Uba

A nan "Uba" muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)