784 B
784 B
zuciyar ku za ta yi farin ciki
A nan "zuciya" magana ne na cikin mutum. AT: "za ku yi murna sosai" ko "za ku yi farin ciki sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
komai kuka roki Uba a cikin sunana zai ba ku shi
A nan kalmar "suna" magana ne da ya na nufin mutuntaka da ikon Yesu. AT: "idan kun roki komai na Uban, zai ba ku domin ku nashi ne"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
cikin sunana
A nan "suna" magana ne da ya na nufin mutuntaka da ikon Yesu. Uban zai ɗaukaki rokon masubi domin dangantakar su da Yesu. AT: "domin ku masubi na ne" ko " a iko na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
farin cikin ku ya zama cikakke
AT: "Allah zai ba ku babban farin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)