ha_tn/jhn/16/17.md

508 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ɗan fashi ne a maganar Yesu a yayin da almajiran su ka tambaye juna game da abin da Yesu ya na nufi.

Bayan ɗan loƙaci kaɗan ba zaku gan ni ba

Almajiran ba su gane cewa wannan ya na nufin mutuwar Yesu a kan giciye ba.

bayan ɗan loƙaci kadan kuma zaku gan ni

AT: 1) Wannan na iya nufin tashiwar Yesu ko 2) Wannan na iya nufin zuwan Yesu a loƙacin karshe.

Uban

Wannan muhimmin laƙabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)