401 B
401 B
Ruhun zai dauko daga abin da yake nawa ya sanar da ku
Ruhu mai Tsarki zai gaya wa mutane cewa magana da ayyukan Yesu gaskiya ne. AT: "Ruhu mai Tsarki zai gaya wa kowa cewa magana na da ayyuka na gaskiya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
A dan lokaci kadan
"jim kaɗan" ko "kafin loƙaci dayawa su wuce"
bayan dan loƙaci kadan kuma
"kuma, kafin loƙaci dayawa su wuce"