ha_tn/jhn/16/12.md

795 B

abubuwa da zan gaya maku

"su sako maku" ko "kalmomi maku"

Ruhu na gaskiya

Wannan suna ne wa Ruhu mai Tsarki wadda zai gaya wa mutane game da Allah.

zai bishe ku a cikin dukkan gaskiyar

"Gaskiya" ya na nufin gaskiya ta ruhaniya. AT: "zai koya maku dukkan gaskiyar ruhaniya da za ku so ku sani"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai faɗa duk abin da ya ji

Yesu ya na nufin cewa Allah Uba zai yi magana wa Ruhun. AT: "zai faɗa dukka abin da Allah ya gaya mashi ya faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai dauko abubuwa dake nawa ya sanar da ku

A nan "abubuwan hankali" ya na nufin koyarwan Yesu da babban ayyuka. AT: "zai bayyana maku cewa abin da na faɗa, na kuma yi hakika gaskiya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)