ha_tn/jhn/16/08.md

931 B

Mai Ta'aziyyar zai fadarkar da duniya a kan zunubi ... adalci ... domin za ni wurin Uba

Loƙacin da Ruhu mai Tsarki ya zo, ya fara nuna wa mutane cewa su masu zunubi ne.

duniya

Wannan magana ne da ya na nufin mutane a cikin duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Game da zunubi, domin basu gaskata da ni ba

"su na da laifin zunubi domin ba su gaskanta da ni ba"

Game da adalci, domin za ni wurin Uba, kuma ba za ku sake ganina ba

"Idan na koma wurin Allah, kuma ba su gan ni kuma ba, za su san cewa na yi abubuwa da ya kamata"

game da hukunci kuma, domin an yanke wa mai mulki duniyan nan hukunci

"Allah zai rike su da alhaki kuma zai hukunta su domin zunuban su, kamar yadda zai hukunta Shaidan, wadda yake mulki da wannan duniya"

mai mulkin wannan duniya

A nan "mai mulki" ya na nufin Shaiɗan. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 12:31. AT: "Shaiɗan da ya na mulki da wannan duniya"