468 B
468 B
bakin ciki ya cika zuciyarku
A nan "zuciya" magana ne na cikin mutum. AT: "yanzu ku na bakin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Domin in ban tafi ba, Mai Ta'aziyya ba zai zo gare ku ba
AT: "sadai in na tafi ne mai Ta'aziyya zai zo wurin ku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
Mai Ta'aziyya
Wannan lakabi wa Ruhu mai Tsarki wadda zai kasance da almajiran bayan ya tafi. Dubi yadda kun fasar wannan a cikin 14: 26.