ha_tn/jhn/16/01.md

591 B

Mahaɗin Zance:

An cigaba da sashin labarin daga Aya da ta wuce. Yesu ya ja baya a teburin da almajiransa sai ya cigaba da magana da su.

kada kuyi tuntube

A nan jumlar "tuntube" ya na nufin daina gaskantawa a cikin Yesu. AT: "ba za ku daina gaskanta da ni ba domin wahalan da za ku gani" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Amma, sa'a tana zuwa, wadda idan wani ya kasheku, zai yi zaton aikin Allah yake yi

"zai faru wata rana cewa mutum zai kashe ku, zai kuma yi tunani cewa ya na yin abu mai kyau ne wa Allah."