ha_tn/jhn/15/26.md

834 B

Mai Ta'aziya

Wannan ya na nufin Ruhu mai Tsarki. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 14:16.

zai iko ... daga wurin Uban ... Ruhun gaskiya ... zai bada shaida a kai na

Allah Uba ya aiko Allah Ruhu don ya nuna wa duniya cewa Yesu shi ne Allah Ɗa.

Ruhun gaskiya

Wannan lakabi ne wa Ruhu mai Tsarki. AT: "Ruhun da ya na faɗan gaskiya game da Allah da kuma ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ku ma kuna bada shaida

A nan "shaida" ya na nufin gaya wa sauran game da Yesu. AT: "Ku kuma dole ne ku gaya wa kowa abin da kun sani game da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

farkon

A nan "farko" magana ne da ya na nufin farkon ranakun hidimar Yesu. AT: "Daga farkon ranakun da na fara koya wa mutane da kuma yin abubuwan a'lajibi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)