ha_tn/jhn/15/23.md

878 B

Shi wadda ya ki ni ya ki Ubana ... sun gani, sun kuma ki ni da Ubana duka.

Kin Allah Ɗan shi ne kin Allah Uba.

Uba

Wannan muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Da ban yi ayyukan da babu wanda ya taba yinsu a cikin su ba, da basu da zunubi, amma

AT: "Domin na yi a cikinsu ayyukan da ba bu wani da ya yi. da basu da zunubi, kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

da basu da zunubi

"ba su da wani zunubi." Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 15:22.

domin a cika maganar da ke rubuce a cikin shari'arsu

"Maganar" dukka sakon Allah. AT: "domin a cika annabci a cikin shari'arsu " (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

shari'a

Wannan ya na nufin Tsohon Alkawari, wadda ya na da dukka dokokin Allah ga mutane.