ha_tn/jhn/15/20.md

715 B

Ku tuna da maganar da na yi muku

A nan "maganar" sako ne na Yesu. AT: "Ku tuna da sakon da na faɗa ma ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda sunana

A nan "saboda sunana" magana ne da ya na wakilcin Yesu. Mutane za su sa masubinsa su sha wahala domin su nashi ne. AT: "domin ku nawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Da ban zo na yi masu magana ba, da basu da zunubi, amma yanzu, basu da wata hujja don zunubinsu

Yesu ya na nufin anan cewa ya ba da sakon Allah tare da wadda ba su yarda da shi ba. AT: "Domin na zo in gaya masu sakon Allah, ba su da hudja a loƙacin da Allah zai hukunta su domin zunubansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)