ha_tn/jhn/15/18.md

345 B

In duniya ta ki ku ... don haka duniya take kin ku

Yesu ya yi amfani da wannan kalmar "duniya" a waɗannan ayoyin kamar magana ne da ya na nufin mutane da ba na Allah ba kuma suna hamayya da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kauna

Wannan ya na nufin kauna na mutum, kauna na 'yan'uwa ko kauna wa aboki ko ɗan gida.