ha_tn/jhn/15/16.md

801 B

Ba ku zaɓe ni ba

Yesu ya na nufin cewa ba masubin sa ne suka zeɓa da kansu cewa za su zama almajiransa ba. AT: "Ba ku zaba cewa ku zama almajirai na ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

je ku bada 'ya'ya

A nan "'ya'ya" magana ne da ya na wakilcin rayuwa da ya na girmama Allah. AT: "yi rayuwar da zai girmama Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

'ya'yanku kuma su tabbata

"cewa abin da ku ka yi ya dadai har abada"

duk abinda kuka roki Uba a cikin sunana, zai baku

A nan "suna" magana ne da ya na wakilcin ikon Yesu. AT: "Domin ku nawa ne, duk abin da kun roke Uban, zai ba ku shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Uban

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)