ha_tn/jhn/15/10.md

736 B

Idan kun kiyaye dokokina, za ku zauna cikin kaunata kamar yadda Na kiyaye dokokin Ubana, na kuma zauna cikin kaunarsa

Loƙacin da masubin Yesu sun yi masa biyayya, su na nuna kaunar su masa. AT: "loƙacin da kun yi abubuwan da na gaya maku ku yi, ku na zama a cikin kauna ta, kamar yadda ina yin biyayya ga Ubana da kuma zama a cikin kaunarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ina gaya maku wadannan al'amura domin farincikina ya kasance a cikin ku

"Na riga na gaya ma ku wannan abubuwa domin ku sami irin farinciki da ina da shi"

domin farincikinku ya zama cikakke

AT: "domin ku zama cikakke da farinciki" ko "domin farincikinku kada ya rasa komai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)