ha_tn/jhn/15/08.md

699 B

Ta haka ake ɗaukaka Ubana

AT: "Ya na sa mutane su girmama Ubana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cewa ku bada 'ya'ya dayawa

A nan "ya'ya" magana ne na yin rayuwa don ku sa Allah ya ji dadi. AT: "loƙacin da kun yi rayuwa a hanya da zai ya na sa shi jin dadi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

almajiraina ne

"nuna cewa ku almajirai na ne"

Kamar yadda Ubana ya kaunace ni, haka Ni ma na kaunace ku

Yesu ya ba da kaunar da Allah Uba ya na da shi mashi da kuma wadda su na kaunar sa. Anan "Uba" muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Zauna cikin kaunata

"cigaba amincewa da kuana ta"