ha_tn/jhn/15/05.md

1.6 KiB

Ni ne itacen inabi, ku ne rassan

"itacen inabi" magana ne da ya na wakilcin Yesu. "rassan" magana ne da ya na wakilcin wadda su na gaskanta da Yesu sun kuma zama na shi. AT: "Ina nan kamar itacen inabi, kuma ku na nan kamar rassan da ya ke a haɗe da itacen inabi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Shi wadda ya zauna a ciki na, ni kuma cikin sa

A nan Yesu ya na nufin cewa masubinsa su na a haɗe da shi kamar yadda ya na a haɗe da Allah. AT: "shi wadda ya zauna a haɗe da ni, kamar yadda ina zaune a haɗe da Ubana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yana bada 'ya'ya dayawa

Maganan ana ya na nufi reshe mai ba da 'ya'ya wadda ya na wakilcin maibi da ya na sa Allah jin daɗi. Yadda reshe da ya na a haɗe da itacen inabi ya na ba da 'ya'ya dayawa, waɗanda sun kasance a haɗe da Yesu za su yi abubuwa dayawa da zai sa Allah ya ji dadi. AT: "za ku ba da 'ya'ya dayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

akan jefar da shi kamar reshe, ya bushe

Maganan anan shi ne reshe mara ba da 'ya'ya da ya na wakilcin waɗanda ba su a haɗe da Yesu. AT: "mai gyaran itacen inabi ya na jefad da shi kamar reshe kuma ya na bushe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

a na kone su

AT: "wutan ya na kone su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

roki duk abinda kuke so

Yesu ya na nufin cewa dole masubi su roki Allah ya amsa adduwowinsu. AT: "roki Allah komai da ku ke so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

za a kuwa yi maku

AT: "zai yi maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)