ha_tn/jhn/15/03.md

656 B

Kun rigaya kun tsarkaka saboda maganar da na yi muku

Maganar da ana nufi a nan shi ne "tsarkakar reshe" wadda an riga an "gyara." AT: "Kamar an riga an gyara ku kuma ku tsarkakan reshe ne domin kun yi biyayya da abin da na koya maku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku

Kalmar "ku" ya na nufin almajiran Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ku zauna ciki na, Ni kuma cikin ku

"Idan kun zauna a hade da ni, zan zauna a hade da ku"

sai kun zauna ciki na

Ta wurin zauna a cikin Almasihu, wadda sun zama na shi su na dogara akan shi don kokai. AT: "sa dai kun kasance a hade da ni ku kuma dogara da ni ma komai"