ha_tn/jhn/15/01.md

1.0 KiB

Mahaɗin Zance:

An cigaba da sashin labarin daga Aya da ta wuce. Yesu ya ja baya a teburin da almajiransa sai ya cigaba da magana da su.

Nine itacen inabi na gaskiye

A nan "itacen inabi" karin magana ne. Yesu ya kwatanta kansa da itacen inabi. Shi ne tushen rai da ya na sa mutane su rayu a hany da ya cancanci Allah. AT: "ina nan kamar itacen inabi da yake ba da 'ya'ya mai kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ubana kuwa shi ne manomin

"manomin" karin magana ne. "Manomi" mutum ne wadda ya na kula da itacen inabi don ya gan ya ba da 'ya'ya. AT: "Ubana ya na nan kamar manomi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ubana

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Yakan cire duk wani rashe a cikina da ba ya bada 'ya'ya

A nan "duk wani rashe" ya na wakilcin mutane, kuma "'ba da 'ya'ya ya na wakilcin yin rayuwa a hanyar da Allah yake so. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cire

"sare da cire"

gyara kowane rashe

"shirya kowane rashe"