ha_tn/jhn/14/28.md

1.2 KiB

kauna

Wannan irin kauna ya na zuwa daga Allah ne ya na bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba. Irin wannan kauna ya na kula da mutane, ko mai ne abin da sun yi

Za ni wurin Uban

A nan Yesu ya na nufin cewa zai koma wurin Uban shi. AT: "Zan koma wurin Uban" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Uban ya fi ni girma

A nan Yesu ya na nufin cewa Uban ya na da babban iko fiye da Ɗan sai kuma Ɗan ya na kan duniya. AT: "Uban ya na da babban iko fiye da yadda na ke da shi a nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mai mulkin wannan duniya

A nan "mai mulki" ya na nufin Shaidan. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 12:31. AT: "Shaidan da yake mulkin wannan duniya"

mai mulki ... na zuwa

A nan Yesu ya na nufin cewa Shaidan ya na zuwa ya yi mashi hari. AT: "shaidan ya na zuwa ya yi mani hari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin duniya ta sani

A nan "duniya" magana ne wa mutane da ba na Allah ba ne. AT: "domin waɗanda ba na Allah ba su iya sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Uban

Wannan muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)