ha_tn/jhn/14/25.md

493 B

cikin sunana

A nan kalmar "suna" magana ne da ya na wakilcin ƙarfi da ikon Yesu. AT: "saboda ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duniya

"duniya" magana ne da ya na wakilcin mutane da ba su kaunar Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kada zuciyarku ta baci, kuma kada ku tsorata

A nan "zuciya" magana ne da ya na wakilcin cikin mutum. AT: "Don haka ku daina damuwa, kuma kada ku ji tsoro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)