ha_tn/jhn/14/23.md

596 B

Idan wani ya na kauna ta, zai kiyaye maganata

"Wadda ya na kauna na zai yi abin da na gaya masa ya yi"

za mu zo wurinsa mu zauna tare da shi

Uban da Ɗan za su yi rayuwa da waɗanda su na biyayya da abin da Yesu ya umurta. AT: "za mu zo mu zauna da shi, mu kuma samu dangantaka da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Maganar da kuke ji ba daga gareni take ba, amma daga Uba wanda ya aiko ni

"Abubuwan da na gaya maku ba abubuwan da na su in faɗa da kaina ba ne"

Maganar

"sakon"

da kuke ji

Loƙacin da Yesu ya ce "ku" ya na magana da dukkan almajiransa ne.