ha_tn/jhn/14/21.md

913 B

kauna

Wannan irin kauna ya na zuwa daga Allah ne ya na bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba. Irin wannan kauna ya na kula da mutane, ko mai abin da sun yi

shi wanda ke kauna ta Ubana zai kaunace shi

AT: "Ubana zai kaunace duk wadda ya kaunace ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yahuza (ba Iskariyoti ba)

Wannan ya na nufin wani almajiri wadda sunan sa Yahuza, ba ga almajiri wadda ya na daga ƙaukyen Keriot wadda ya ci amanar Yesu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

meyasa za ka nuna kanka a gare mu

A nan kalmar "nuna" ya na nufin bayyana al'ajibin Yesu. AT: "Don me za ka bayyana kanka wa mu kadai" ko " Don me ba za ka bar mu mu gan al'ajibin ka ba?"

ba ga duniya ba

A nan "duniya" magana ne da ya na wakilcin mutane da suna hamayya da Allah. AT: "ba ga wadda ba su gaskanta da Allah ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)