694 B
694 B
barku ku kaɗai ba
Anan yesu ya na nufin cewa ba zai bar almajiran shi kaɗai ba tare da wadda zai kula da su ba. AT: "barku kaɗai ba tare da wadda zai kula da ku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
duniya
A nan "duniya" magana ne da ya na wakilcin mutane da ba na Allah ba. AT: "marasa bi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zaku san cewa ina cikin Ubana
Allah Uba da Yesu sun zauna kamar mutum ɗaya. AT: "za ku san cewa Ubana da Ni ɗaya ne kamar mutum ɗaya"
Ubana
Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
kuna ciki na, ni ma ina cikin ku
"Ni da Ku muna nan kamar mutum ɗaya"